Labaran zubar da ciki da ba a bayyana ba daga Najeriya.

Laifin zubar da ciki wani nau'i ne na wariya ga mata. Har yanzu zubar da ciki haramun ne a Najeriya, amma bai hana dubban mata aikata shi ba. Waɗannan matan suna jefa rayuwar su cikin haɗari ta hanyar neman hanyar da ba ta dace ba don kawo ƙarshen ciki. A cikin wannan jerin labaran, Hannah, marubuciya, ƴar jarida kuma jakadiyar labarai na CotW ta yi magana da mata waɗanda duk da haɗari sun yanke shawarar zubar da ciki.
Nigeria, Western Africa

Story by H.T. Jagiri. Edited by Veronica Burgstaller. Translated by Zainab Alhassan
Published on August 18, 2022.

This story is also available in GB ar de es itLaifin zubar da ciki wani nau'i ne na nuna wariya ga mata. Har yanzu zubar da ciki ya saɓawa doka a Najeriya, amma bai hana dubban mata aikata shi ba.Waɗannan matan suna jefa rayuwar su cikin hatsari ta hanyar neman hanyar da ba ta dace ba don kawo karshen ciki.A matsayi na  na mai son kare ƴan'cin mata da daidaiton jinsi, na so ne in binciko tasirin aikata laifin zubar da ciki a Najeriya.Saboda haka na nemi matan da suka yi kasada da rayukan su don su kawo ƙarshen ciki.Wannan shi ne labarin Seyi*.

Lamarin ya faru ne da yammacin ranar Juma’a na shekarar 2017. Titin ya cika da ƙayatarwa yayin da al’ummar Tanke Ilorin[1] ke gudanar da harkokin su na yau da kullum, sanye da kaya masu ƙayatarwa. Hijabai da Abayas[2] na kaloli da salo daban-daban sun ƙawata tituna kamar yadda ake bikin Idin Babbar Sallah[3]. Seyi tana ɗaya daga cikin taron jama'an da suke kan titi. Tana kan hanyar ta ne ta  domin ta sayo magungunan da za su zubar mata da ɗan ƙaramin a cikin da yake girma jikin ta. Makonni kaɗan da suka wuce, ta gano tana dauke da yaro a cikin ta. duka-duka shekarun ta sha-bakwai ne, kuma tana shekarar ta biyu a Jami'ar Ilorin, ta san ba za ta iya kula da yaron ba saboda ba ta shirya zama uwa a yanzu ba.

Na ji kamar duniya ta ta rushe lokacin da na sami sakamakon gwajin. Na gaya wa saurayi na, sai ya ce ba za mu iya riƙe shi ba. ba sai ya gamsar da ni ba. Na san ba zan iya riƙe  yaro ba. Har yanzu ni yarinya ce da kai na. Nan da nan bayan na yi zaɓi, na shiga yanar gizo don neman mafita. Ta hakane har na ilimantu game da Mifepristone da Misoprostol." Ta yi murmushin bacin rai da laɓɓanta yayin da take magana.

Titin ya cika da rayuwa yayin da ƴan kasuwa ke baje kolin kayan su ga duk wanda ya wuce, suna kiran hankalin su da murya mai sauti. shagon magani na farko da Seyi ta je ta samu mai shagon sanye da hijabi[4].

Na isa kantin magani na farko, sai na haɗu da wata ƴar uwa sanye da hijabi. Na gaya mata ina so in samu Mifepristone da Misoprostol. Nan take fuskar ta ya canza, ta fara magana da ƙarfi yadda kowa zai ji cewar ba ta sayar da magungunan zubar da ciki. Na ɗauka karshen kenan. Na bar kantin maganin a kunyace. Amma na san komawa gida ba tare da magungunan ba ba zaɓi ba ne. Na san ajiye cikin nan baya cikin tunani na. Don haka na yanke shawarar gwada wani kantin magani. kantin magani na gaba ba wani babba ba ne, kuma mai kantin magani mai ciki zai yi wuya ta siyar da maganin zubar da ciki. Ta bada bayan wani lokaci. Da na ga mai sayar da magunguna na da ciki, sai na kusa yin dariya da ƙarfi. Na ji kaman Allah ne ya  azabtar da ni. Na ji kamar na zama abin ban dariya ga Allah da mala'iku''


Ba zan iya kiran kowa ba saboda na san illar hakan. Haka na kwanta a ƙasa ina jiran mutuwa ta zo.

Seyi ta isa hostel ɗin ta. Wani ɗaki mai ɗaki wanda kusan babu kowa a ciki, sai katifa da tarin littafai a ƙasa. Kayan tufafin yana gefen hagu na ɗakin, shekaru da yawa da aka yi ana amfani da su sun riga sun sa sassan katakon durowan ya firfita. Seyi tayi amfani da magungunan nan take bayan ta isa ɗakin ta. Sai da ta jira ta ga ko zai fara aiki, bayan awa ɗaya bai yi ba, sai ta ƙara biyu. Ba'a jima ba sai ta fara zubar da jini sosai, tare da tsananin ciwon mara.

Ji nake kamar wani abu ya matse ciki na, ciwo ne ba na jurewa ba, kuma duk minti ɗaya sai na ji kai na kaman zan wuce da gaggawa. Na yi tunanin zan mutu. Ba zan iya kiran kowa ba saboda na san illar hakan.

Sai na kwanta a ƙasa, ina jiran mutuwa ta zo" 

Ta yi sa'a, hakan bai faru ba.


*An canza sunaye masu alamar alama don kare asalin waɗanda suka zanta da wakilan World on condition of anonymity.

[1] Tanke birni ne, a cikin al'ummar IIorin, babban birnin jihar Kwara a Najeriya.

[2] Abaya Tufafi ne wanda ba shi da nauyi da 

[3] lokacin biki ne ga musulmai.

[4] mace musulma tana sanya hijabi, A Najeriya ba duk mata musulmai ne ke sanya hijabi  ba.

Karanta Kashi Na Biyu - Labarin Amina na wannan shiri mai suna Labaran Zubar da Ciki da Ba a Bayyana ba daga Najeriya a nan.


How does this story make you feel?

Follow-up

Do you have any questions after reading this story? Do you want to follow-up on what you've just read? Get in touch with our team to learn more! Send an email to
[email protected].

Talk about this Story

Please enable cookies to view the comments powered by Disqus.

Share your story

Every story we share is another perspective on a complex topic like migration, gender and sexuality or liberation. We believe that these personal stories are important to better understand what's going on in our globalised society - and to better understand each other. That's because we are convinced that the more we understand about each other, the easier it will be for us to really talk to one another, to get closer - and to maybe find solutions for the issues that affect us all. 

Do you want to share your story? Then have a look here for more info.

Share Your Story

Subscribe to our Monthly Newsletter

Stay up to date with new stories on Correspondents of the World by subscribing to our monthly newsletter:

* indicates required

Follow us on Social Media

H.T. Jagiri

H.T. Jagiri

Aside from being a content writer, H.T. Jagiri is a journalist and creative writer who believes every story is worth telling. Her creative works can be found in Kalahari review, Brittle paper, Olongo Africa and elsewhere. In her words, "We all have a singular purpose on earth, mine is to tell stories."

Other Stories in Hausa

ERROR: No additional fieldsERROR: No author image foundERROR: No author image found
>

A story by
1 min

Read more...


>

A story by
1 min

Read more...Show all

Get involved

At Correspondents of the World, we want to contribute to a better understanding of one another in a world that seems to get smaller by the day - but somehow neglects to bring people closer together as well. We think that one of the most frequent reasons for misunderstanding and unnecessarily heated debates is that we don't really understand how each of us is affected differently by global issues.

Our aim is to change that with every personal story we share.

Share Your Story

Community Worldwide

Correspondents of the World is not just this website, but also a great community of people from all over the world. While face-to-face meetings are difficult at the moment, our Facebook Community Group is THE place to be to meet other people invested in Correspondents of the World. We are currently running a series of online-tea talks to get to know each other better.

Join Our Community

EXPLORE TOPIC Gender

Global Issues Through Local Eyes

We are Correspondents of the World, an online platform where people from all over the world share their personal stories in relation to global development. We try to collect stories from people of all ages and genders, people with different social and religious backgrounds and people with all kinds of political opinions in order to get a fuller picture of what is going on behind the big news.

Our Correspondents

At Correspondents of the World we invite everyone to share their own story. This means we don't have professional writers or skilled interviewers. We believe that this approach offers a whole new perspective on topics we normally only read about in the news - if at all. If you would like to share your story, you can find more info here.

Share Your Story

Our Editors

We acknowledge that the stories we collect will necessarily be biased. But so is news. Believing in the power of the narrative, our growing team of awesome editors helps correspondents to make sure that their story is strictly about their personal experience - and let that speak for itself.

Become an Editor

Vision

At Correspondents of the World, we want to contribute to a better understanding of one another in a world that seems to get smaller by the day - but somehow neglects to bring people closer together as well. We think that one of the most frequent reasons for misunderstanding and unnecessarily heated debates is that we don't really understand how each of us is affected differently by global issues.

Our aim is to change that with every personal story we share.

View Our Full Vision & Mission Statement

Topics

We believe in quality over quantity. To give ourselves a focus, we started out to collect personal stories that relate to our correspondents' experiences with six different global topics. However, these topics were selected to increase the likelihood that the stories of different correspondents will cover the same issues and therefore illuminate these issues from different perspectives - and not to exclude any stories. If you have a personal story relating to a global issue that's not covered by our topics, please still reach out to us! We definitely have some blind spots and are happy to revise our focus and introduce new topics at any point in time. 

Environment

Discussions about the environment often center on grim, impersonal figures. Among the numbers and warnings, it is easy to forget that all of these statistics actually also affect us - in very different ways. We believe that in order to understand the immensity of environmental topics and global climate change, we need the personal stories of our correspondents.

Gender and Sexuality

Gender is the assumption of a "normal". Unmet expectations of what is normal are a world-wide cause for violence. We hope that the stories of our correspondents will help us to better understand the effects of global developments related to gender and sexuality, and to reveal outdated concepts that have been reinforced for centuries.

Migration

Our correspondents write about migration because it is a deeply personal topic that is often dehumanized. People quickly become foreigners, refugees - a "they". But: we have always been migrating, and we always will. For millions of different reasons. By sharing personal stories about migration, we hope to re-humanize this global topic.

Liberation

We want to support the demand for justice by spotlighting the personal stories of people who seek liberation in all its different forms. Our correspondents share their individual experiences in creating equality. We hope that for some this will be an encouragement to continue their own struggle against inequality and oppression - and for some an encouragement to get involved.

Education

Education is the newest addition to our themes. We believe that education, not only formal but also informal, is one of the core aspects of just and equal society as well as social change. Our correspondents share their experiences and confrontations about educational inequalities, accessibility issues and influence of societal norms and structures. 

Corona Virus

2020 is a year different from others before - not least because of the Corona pandemic. The worldwide spread of a highly contagious virus is something that affects all of us in very different ways. To get a better picture of how the pandemic's plethora of explicit and implicit consequences influences our everyday life, we share lockdown stories from correspondents all over the world.

Growing Fast

Although we started just over a year ago, Correspondents of the World has a quickly growing community of correspondents - and a dedicated team of editors, translators and country managers.

94

Correspondents

111

Stories

55

Countries

433

Translations

Contact

Correspondents of the World is as much a community as an online platform. Please feel free to contact us for whatever reason!

Message Us

Message on WhatsApp

Call Us

Joost: +31 6 30273938